Use APKPure App
Get Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2 old version APK for Android
Karatun Littafin Hisnul Muslim By Sheikh Fantami Hisnul Offline
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da karatun hisnul muslim na baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana lectures ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. sheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malam ya kara masa ilimi da nisan kwana mukuma allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
sheikh Jafar Mahmud Adam tafser, riyadussaliheen,umdatul ahkam, lecture mp3
sheikh Mohammmad Abani Zaria lectures
sheikh Ali Isah Fantami mp3 sheikh Ali Isah Fantami lectures
sheikh Ahmad sulaiman quran recitation.
sheikh Ahmad sulaiman juz amma mp3,sheikh Hafiz Yahuza Bauchi Quran recitation,Sheikh ibrahim Aminu daurawa lectures,Sheikh ibrahim Aminu daurawa kundun tarihi,sheikh mohammad bin usaman kano lectures,sheikh Dr sani rijiyar lemo da dai,sauransu ,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Bin Usman kano,sheikh Ahmad BUK,Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya.
Sannan za a iya samun karatuttukan wasu malam kamar malam jafar mahmud adam , sheikh albani zaria, sheikh kabir gombe,sheikh ahmad sulaiman, sheikh hafiz isah bauchi da dai sauransu .
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya samu ya je sama domin masu neman karatu da kuma lectures na Sheikh Ali Isah Fantami audio mp3 su sameshi cikin sauki.
Last updated on Oct 24, 2018
new version with new features
Uploaded by
FranciaMiguel SanchezPlaza
Requires Android
Android 4.1+
Category
Report
Sheikh Fantami Hisnul Muslim 2
2.0 by AdamsDUT
Oct 24, 2018