We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

O SHEIKH AMINA DAURAWA lectures

Wykłady wanda Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Ke Gabatarwa.

Wannan aplikacja yana dauke da wasu zababun lekcoci daga szejk Ibrahim daurawa Aminu ke gabatarwa.shine Muka ga ya DACE muyi Wanda aplikacja mutane zasu su saurara się saukake.

Allah ya Sakawa szejk ibrahim aminu daurawa domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen bla ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya Bamu ikon ji da kuma amfani daga Abin da Muka saurara.

Bayan wykłady NA Szejk ibrahim aminu daurawa akwai kudin tarihi Kashi na daya da na Biyu przez Szejk ibrahim aminu daurawa duk cikin Wannan manhaja Idan akayi Duba.

Akwai karatun Malam szejk ibrahim aminu daurawa mp3 AKAN illar harshe, matsalolin aure przez szejk ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma Iya samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su szejk jafar mahmud Adam, szejk Albani zariya, szejk ali isah fantami, Shiekh Kabir Gombe.

Wasu daga cikin karatuttukan szejk Jafar da za Idan Samu akayi szukają Adamsdut sklep zabaw.

Siffatus Salatin nabiyyi szejk Jafar

Arbauna Hadis szejk Jafar mp3

Bulugul maram szejk Jafar mp3

Kitab Tauhid szejk Jafar mp3

Umdatul ahkam

Kitab w tauhid Hausa

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan Makaranta Kamar

Kompletny Koran nieaktywny przez szejk Abdulrahman al-sudais

piękna recytacja Koranu przez szejk Maher almuquiy

Kompletny Koran nieaktywny przez Shiekh abdolbasit

Koran recytacja przez Mishary alfasy mp3 offline i tak dalej.

Don allah Idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi przez Szejk ibrahim aminu daurawa do Kayi dzielenie din sa ga sauran yan uwa musulmai domin SUMA su samu su amfana.

kuma Kada manta rating Yi Kudin tarihi przez Szejk ibrahim aminu daurawa.

Kadan daga cikin tarihin szejk ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN SHEIK Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren ne malami Wanda ake kira szejk Ibrahim Mahomet mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Niemen Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, A unguwar Fagge, Kusa da

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru arba'in, kuma yana karantar da ilimi zauren gidansa,

Bayan kasuwanci da sana'ar dinki, domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Haife ni w ranar 1 ga Wata Janairu shekara TA 1969 roku cikin garin Kano, A Lamba Gida mai 32

unguwar kofar Mazugal, A karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma kadź ina dan

Karami, kuma na haddace Shi lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Kobieta firamare da sakandare Da

na yi, na kuma ci GABA da Niemen ilimi, domin fadada karatun addini, a manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani Zalla, wasu na ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, layin tagwayen Gida Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.

3. Alaramma Malam Na-Andé makarantar Arzai Wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai Wanda na yi gyaran Tilawa w wajensa.

6. szejka Auwal ISA Yan Tandu Wanda na yi lugga da fiqihu da hadisy o wajensa.

7. szejk Al Mustafa Bazazzage layin tagwayen Gida Wanda na yi lugga da fiqihu da Tafsir

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin „Yan Awaki Wanda na yi Hadisach da lugga w wajensa.

9. Sheikh Zakari Mai littafi Wanda na yi lugga da fiqihu wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, Wanda na yi nahawu da fiqihu w wajensa.

11. Sheikh Usman Gwammaja, layin azara Wanda na yi hadith da lugga da fiqihu da tarikh

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun ilimi się wajensa. Allah ya ji

qansa da rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi Wanda na yi fiqihu da lugga w wajensa. Wannan malami, A

wajensa na sauke Alfiyya din Malik da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul dżahilijja. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai Daban Daban Duniya.

Co nowego w najnowszej wersji 2.0

Last updated on Nov 7, 2018

new version with new features.

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  aktualizacje 2.0

Przesłane przez

Ayoke Thayè

Wymaga Androida

Android 4.1+

Available on

Pobierz SHEIKH AMINA DAURAWA lectures  z Google Play

Pokaż więcej

SHEIKH AMINA DAURAWA lectures Zrzuty ekranu

Języki
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.