Use APKPure App
Get Malam Sa'id Harun Qur'an MP3 old version APK for Android
Karatun alkur'ani na Malam Said Harun Wanda ke jawa Sheikh Jafar baki.
Sabuwar manhajja domin kawo muku karatun alkur'ani mai girma na malam Sa'idu Harun mai jawa malam Jafar baki yayin da suke tafsiri. powiedział harun alaramma malam saidu haruna mnie jan baki
Domin sauraron karatun mallam sa'idu harun dake cikin wannan manhajja babu bukatar a kunna data. Recytacja Koranu Qaari Sa'eed Haroon. saidu haruna
Akwai wadansu Hausa islamskie aplikacje kamar haka: szejk Jafar siffatus salatin nabiyyi, arbaun hadis, kitab tauhid, bulugul maram, riyadus salihin, umdatul ahkam, muktasar siratur rasul, ahkamul jana'iz, kashfush shubarhat Volume Sauran Lakcoci. Sa'id Haroon
Bayan karatun Mallam saidu Haruna akwai sauran aplikacje na sauran malamai kamar sheikh kabiru Gombe, dr Abubakar Gumi, karatun malam Ahmad suleiman, Karatun alaramma Yahuza Bauchi, Malam Said Haruna mai jawa sheikh Jafar baki da dai saur. Duba kareemtkb apps cikin wannan gida domin samunsu.
Haka zalika mun kawo muku Sheikh Ja'afar Mahmud Adam Kompletny Tafsiir cikin wannan gida. Yanzu haka cikin wannan gida akwai sheikh jaafar mahmud adam kompletny tafsir tun daga Suratul Baqarah har zuwa suratun Nasi. sa'idu haruna
Da fatan zakuji dadin wannan kur'ani muryar malam saeed haroon
Idan kunji dadin wannan manhajja ta karatun mallam sa'idu Haroon kada ku manta kuyi dzieląc się dinta ta WhatsApp grup, facebook da dai sauran kafafen sadarwa. powiedział haroon
Kada a manta a meqa wannan sa'eed harun quran Zuwaga sauran yanuwa.
Ku huta lafiya
Last updated on Jan 27, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Przesłane przez
Kareem Alrefai
Wymaga Androida
Android 4.4+
Kategoria
Raport
Malam Sa'id Harun Qur'an MP3
1.0.0 by KareemTKB
Jan 27, 2024