We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

O Maganin Bushewar Gaba

Menene Maganin Bushewar Gaban Mace Dana Namiji

Kamar yadda ku ka sani, shi wannan batu anyi shi ne mafi aka sari don matan aure zalla, dominuje su shawarwari ta kowane bangare na rayuwarsu ta yadda za su samu su inganta rayuwarsu, kamar gyara zamantakewarsu da mazajensu da mu'amalarsu ta bangaren girki , tsafta, gyaran gida da gyaran jiki, irin abubuwan da ya kamata mu mata mu dinga ci domin inganta lafiyar jikinmu da samun dauwamammiyar ni'ima da kuzari a jikkunanmu.

Aby, Uwargida wannan lokaci shafin namu zai dan canja salo duk da wadancan abubuwan gyaran jikin ma ko rabin-rabi ba mu gama kawo su ba, amman za mu dan waiwayi wani bangaren, inyaso wani lokacin kuma sai mu dawo bangaren gyaran fata.

Da yawa mata su na yawan kawo min korafin daukewar ni'ima a jikinsu, wato bushewar gaba, da daukewar sha'awa yayin jima'I, wanda yawancinsu su kan ce da haka su ke ba; lokaci guda su ka ji sun kasance a hakan.

* Bushewar Gaba

* Bushewar Gaban Mace

* Bushewar Gaban Na Miji

* Yadda ake dawo da ni'imar mace

* Abubuwan da suke dawo da ni'imar mace

* Magungunan dawo da ni'ima wajen gamsar da miji ...

Wannan app anyishi ne don ilimantarwa ...

Mungode.

Co nowego w najnowszej wersji 5.2

Last updated on Dec 13, 2021

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Tłumaczenie Wczytuję...

Dodatkowe informacje APLIKACJA

Ostatnia Wersja

Dostępne Maganin Bushewar Gaba aktualizacje 5.2

Przesłane przez

Ahan Mazumder

Wymaga Androida

Android 4.1+

Pokaż więcej

Maganin Bushewar Gaba Zrzuty ekranu

Języki
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Subskrybowano pomyślnie!
Jesteś teraz subskrybowany do APKPure.
Subskrybuj APKPure
Bądź pierwszym, który uzyskał dostęp do wczesnego wydania, wiadomości i przewodników najlepszych gier i aplikacji na Androida.
Nie, dziękuję
Zapisać się
Powodzenie!
Jesteś teraz subskrybowany do naszego biuletynu.