Use APKPure App
Get Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz old version APK for Android
Wannan app yana DAUKE da Fassarar Littafin Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3
Salam
Wannan app yana DAUKE da Fassarar Sharhin Littafin Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3 (1 daga cikin apps 2) na Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam, glans muka ga ya DACE Muyi toepassing Wanda mutane zasu su saurara een saukake
Guda Byun 2 sune kamar haka:
-Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz Part 1 Offline Mp3
-Ahkamul Jana'iz Deel 2 Offline - Sheikh Jafar
Allah ya Sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya Kuma jikansa.
Domin Samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauran Manyan malamai na sunnah Duba (rrnapps) gratis islamitische apps dake cikin Play Store
Kada Kuma een manta ayi waardering na app wannnan vijf sterren.
* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam
Een Haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura, een shekara ta 1962
(Ko da yake wani lokacin Yakan ce 1964). Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo een gidansu, awurin Mijin yayarsa, Malam Haruna, wanda kuma dan uwansu ne na Jini. Daga nan kuma sai aka Mayar da shi wajen Wani Malam Umaru een Wani gari wai shi Koza, kimanin kilomita 9a Arewa da Daura, wanda shi ma akwai dangantaka ta Jini een tsakanin
su, wanda kuma shi nemu sabbabin zuwansa Kano. Bayan zon Zo Kano ne tarra da Wannan malami nasa, een shekara ta 1971 (ko 1972), sai suka zauna een makarantar Malam Abdullahi, Wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne, amma yake Zäune een unguwar Fagge een Kano.
Tunkafin zuwansu Kano, tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya Riga ya fara haddar Alkur'ani mai
Girma, Wanda ya Kammala een shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma, kasancewarsa mai sha'awar Ilimi, sai ya shiga makarantu Biyu een lokaci Daya een shekara ta 1980. Ya Shiga makarantar koyon Larabci ta mutanen kasar Misra een cibiyar yada al'adun kasar Misra, (Egyptisch Cultureel Centrum), Sannan
Kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci volkshogescholen, tunda een lokacin shekarunsa zon wuce shekaru na primaire Amma duk da haka een Wannan lokaci shi ne mafi kankanta een ajinsu. Ya Kammala wadannan makarantu een shekara ta 1983. Wannan Kuma shi yabaa shi damar shiga makarantar GATC Gwale een shekara ta 1984 kuma ya Kammala een shekara ta 1988. Een shekara ta 1989 Malam ya sami gurbin Karatu een jami'ar musulunci ta Madinah , een Inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul koran wordt, wanda kuma ya Kammala een shekara ta 1993 Sannan kuma
Sheikh Ja'afar ya sami damar Kammala karatunsa na digiri na Biyu (Masters) een Jami'ar Musulunci, A Oundurman Soedan. Sannan Kuma, kafin rasuwarsa, ya Riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku, Wato digiri da digirgir (PhD), een Jami'ar Usman Dan Fodiyo da nemen Sokoto. Daga cikin malamansa na Ilimi, akwai malaminsa na
farko, mutumin kasar Masar, sjeik Abdul-Aziz Ali al-Mustafa, da kuma Malam
Nuhu een unguwar Dandago, wanda malam ya Karancı Ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi een gurinsa, da kuma Malam Muhammad Shehu, mutumin Lokoja,
wanda Malam ya Karancı nahawu da Sarfu da balaga da adab een wajensa. Akwai kuma
Sjeik Abubakar Jibrin limamin masallacin Juma'a na BUK, akwai kuma Dr. Ahmad Muhammad Ibrahim shi ma na jami'ar Bayero ta Kano. Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar Dasu, zon hada da tafsirin Alkur'ani mai girma, Kitabuttauhiid, Umdatul Ahkaam, Arba'una Hadiith, Kashfusshubuhaat, Bulugul Maraam, Riyaadussalihiin, Siiratun Nabawiy, Ahkaamul Janaa'iz, Siffatus Salaatun Nabiiy. Kafin rasuwarsa, Malam ya Fara gagarumin Aikin rubuce tafsirinsa een harshen Hausa een karkashin cibiyar
(Sheikh Ja'afar Islamic Documentatie Centrum). Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya Rasu Ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428 (13/04/2007) sakamakon Harin da wadansu 'yan ta'adda suka kai masa, een daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba een masallacin Juma'a na Dorayi. Ya Rasu ya bar mata Biyu, da 'yaya Shida, yayin da aka Haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da Wannan kisan Gilla een Kansa. Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarci jana'izarsa.
Allah ya ji kan sa ya gafarta masa, ya saka masa da Gidan aljanna
Last updated on Dec 7, 2020
*This Update includes bug fixes and improvements
Geüpload door
Kareem Mahmoud
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Sheikh Jafar - Ahkamul Jana'iz
2.5 by engrshams
Dec 7, 2020