Use APKPure App
Get Sheikh Abubakar Gumi Lecture m old version APK for Android
Saurari lezingen da Kuma nasihu daga bakin sheikh Abubakar Gumi Lecture
wannan applicatie nadauke da tafseer na wasu surori da kuma karatuttuka daga bakin Sheikh Abubakar Gumi, babban malami na isalama kuma farkon wanda ya kawo kuma yayi kokarin yadda sunnah a Nigeria.Malam Sheikh Abubakar Gumi ya shahara ba iya nigeria gai manyan kasashe na addinin musulunci irin su Saudi arabia.Sheikh Abubakar Gumi ya samu lambar yabo a gida da kuma waje a dallilin irin kokari da yayi na yadda addinin Allah.muna aduar Allah ubangiji ya gafartawa malam ya sa aljanna ce makomar sa. Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da abin da muka saurara.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan toepassing a taimaka a yi delen ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran sociale media domineren sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloaden su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan applicatie vijf sterren.
Last updated on Apr 4, 2022
new version with new features
Geüpload door
จิน' เจอร์
Android vereist
Android 4.1+
Categorie
Melden
Sheikh Abubakar Gumi Lecture m
4.4 by AdamsDUT
Apr 4, 2022