Use APKPure App
Get Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3 old version APK for Android
Saurari wa'azin malam Jafar Akan Hikimomin Zaman Aure da Zaman Tare.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan applicatie mai suna Hikimomin Zaman Aure-Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Hikimomin na zaman aure da na zaman tare. Ku sauko da wannan app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonusnummers (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar dataverbinding kafin suyi spelen.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga naar wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta email address dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi beoordeling wil app dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on Mar 17, 2024
*New User Interface
*Performance Improvement
*Sleep Timer Added
Geüpload door
Awat Awat
Android vereist
Android 4.4+
Categorie
Melden
Hikimomin Zaman Aure-Jafar Mp3
2.0 by ZaidHBB
Jun 15, 2024