Biyayya Ga Mahaifa Evo


9.2.1 door vvkyo6ooqd@gmail.com
Oct 10, 2024 Oude versies

Over Biyayya Ga Mahaifa Evo

Tasirin Da Kuma Amfanin Biyayya Zuwaga Iyaye

Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan me Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan me Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.

Abdullahi bin Umar RA yace Yardan Allah yana cikin yardan iyaye kuma fushin Allah yana cikin fushin iyaye Wato wanda iyayensa suka yarda dashi naar Allah zai yarda shi haka ma idan iyayensa suna fushi dashi naar Allah ma yana fushi dashi.

A wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya

ga Mahaifiya Duka hadisan suna cikin Al-Adabul Mufrad.

Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

9.2.1

Geüpload door

Isaaquinho Menezes

Android vereist

Android 6.0+

Melden

Rapporteer als ongepast

Meer Info

Use APKPure App

Get Biyayya Ga Mahaifa Evo old version APK for Android

Downloaden

Use APKPure App

Get Biyayya Ga Mahaifa Evo old version APK for Android

Downloaden

Biyayya Ga Mahaifa Evo Alternatief

Ontdekken