Tarihin Shugaban Darikar Tijjaniya Marigayi Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu
An Haifi Sheik Isyaka Rabiu cikin shekarar 1928, yang wani kauye mai suna Tinki, wanda Yake cikin karamar hukumar bichi - Duk da Yake tarihin kakaninnsa matahari yo gudun Hijrah ne Daga Borno, cikin shekarar 1892, Domin su guje wa Kisan gillar da Rabeh Yake wa mutane.
Mahaifinsa mai suna Malam Rabi'u Dan Tinki, kauyen Tinki aka haife shi. Kuma zuri'arsu matahari yi fice ne wurin harkar ilimin addini.