Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya

Mengenai Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi mentara da Sheik Jafar Mahmud Adam.

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domin tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabima yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) ambil.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja bersinar Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Syeikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Syeikh Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.

Apa yang baru dalam versi terkini 3.2

Last updated on Aug 3, 2025

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Kemas kini 3.2

Dimuat naik oleh

سجاد الموسوي

Memerlukan Android

Android 6.0+

Available on

Dapatkan Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 melalui Google Play

Tunjukkan Lagi

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 Tangkapan skrin

Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.