Listen to Sheikh Jafar Kitabut-tauhid online
Jafar Kitabut-tauhid app ne dake kunshe da karatun malam jafar adam shahararren marigayin malaminnan na kano Allah ya gafarta masa. Karatun wannan littafi yana kunshe da bayani ta yanda mutum zai gyara tauhidinsa da yanda zai gujewa shirka bayyananniya da boyayyiya. Idan kaji dadin apps dinnan kayi sharing ga abokanka pls. Idan kana da bukatar wadansu apps na malam jafr kamar JAFAR MAHMUD ADAM 40 HADITH_1
UMDATUL AHKAM JAFAR ADAM ka rubuta sunansu kamar yanda na rubutasu. idan kana bukatar wasu apps da ka/ki so zaka iya turomin ta mail dina ko kuma ka rubuta a comment ko kuma kana da wani suggestion ko gyara duk muna maraba dakai. kada kamanta kayi sharing din apps dinnan zuwa ga abokanka suyi download suma.
Mungode Allah kuma ya jikan malam sheik jafar