Rabon Gado-Sheikh Jafar Mp3


1.3 oleh ZaidHBB
Jul 26, 2020 Versi Lama

Mengenai Rabon Gado-Sheikh Jafar

Saurari wa'azin malam Jafar Akan Rabon Gado ba mentara ba da internet.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Rabon Gado-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan cikakken bayani akan Rabon Gado.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar sambungan data kafin suyi bermain.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search dn ganin kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to ya tuntube ni ta alamat email dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi rating mahu aplikasi dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Apa yang baru dalam versi terkini 1.3

Last updated on Jul 28, 2020
*Bug Fixed

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

1.3

Dimuat naik oleh

Deni Barman

Memerlukan Android

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai tidak sesuai

Tunjukkan Lagi

Rabon Gado-Sheikh Jafar Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada ZaidHBB

Cari