Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar


1.3 oleh ZaidHBB
Jul 29, 2020 Versi Lama

Mengenai Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar

Saurari Karatun Littafin Kitab Tauhid Tare da Marigayi Sheikh Jafar Mahmood Adam

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Littafin Kitab Tauhid.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na Uku ne, ku yi search ZaidHBB sebuah kedai ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na Biyu da na Dayan wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search don ganin kundin.

Apa yang baru dalam versi terkini 1.3

Last updated on Aug 30, 2020
*Bug Fixed

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

1.3

Dimuat naik oleh

Risna Salsabilla

Memerlukan Android

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai tidak sesuai

Tunjukkan Lagi

Kitab Tauhid 3-Sheikh Jafar Alternatif

Dapatkan lebih banyak daripada ZaidHBB

Cari