Karin magana hausance ko kuma da harshe hausa
KARIN MAGANAR HAUSA
Karin magana a Hausance zance ne na azanci wanda akasari yake bayar da ma'ana daban da furuncin zance na fatar baka.
Ko wane jinsi na Hausawa na amfani da karin magana a cikin zance na yau da kullum amman an fi samun yawan karin magana a wurin wadan nan jinsi na Hausawa.
(1)Yan Daudu,
(2)Mata,
(3)Maroka,
(4)Mawaka,
(5)Mahauta,
(6}Yan wasan kwaikwayo,
(7)Rubutun Zube,
(8)Tatsuniya