Use APKPure App
Get Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 old version APK for Android
Karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam na Arba'una Hadis (21-49).
Bahagian 2 daripada 2 Arbauna hadith Ja'afar Mahmoud
Wannan karashen karatun syeikh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadith. Wannan App din na dauke da Hadith ( 21 - 49 ).
A cikin wanna App din akwai download link domin karatun Arba'una Hadith na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadith 1 - 20 ) .
Bayan karatun Arbaun Hadith na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google's Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb a search bar domin ganin dukkan App dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email [email protected]
Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:
Arbauna Hadis 1 - 20
Arbauna Hadith 21 - 49 wato wannan kenan
Syeikh Jafar Matasa Nagari
Syeikh Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
sheikh jaafar mace musulmah
sheikh Ja'afar bayanin aiki Hajji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila
Da wadansu Apps din masu zuwa In shaa Allahu.
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
Last updated on Jan 25, 2024
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Dimuat naik oleh
Bartek Syroka
Memerlukan Android
Android 4.4+
Category
Laporkan
Arbauna Hadisi na Jafar Part 2
3.2 by KareemTKB
Jan 25, 2024