Permohonan din Kallon Fina Finan Hausa da Wakokin Hausa Da Ilimantarwa
Zaku iya Amfani da Wannan Application din Na HAUSA Tv AREWA, Domin Kallon Sababbin Fina Finan hausa da Tsofaffi da wakokin hausa da musha dariya da labarai masu kayatarwa Cikin Farashi Mai Sauki, wannan application din ya tattara muku komai a guri daya zaka iya kallo akai sannan zaka iya Sauke Abubuwan da suke kai a wayarka Cikin Sauki.
Abubuwan da suke cikin wannan aplikasi sune karamar haka:
filem hausa
fassarar algaita dub studio
filem hausa
lawak hausa
wakokin hausa hiphop
lagu hausa
wakokin hausa video dan audio
musha dariya
fassarar sultan indian hausa
fassarar Hausa
tarkon kauna
ejen ragaf fassarar hausa
fina finan hausa
koyarwa da hausa
labaran duniya
hotunan hausawa
sanarwa
tattaunawa
nisadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
Filem Hausa
hausa india
Da Sauran Su...
Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan Permohonan din cikin sauki da sauri, musamman fina finan hausa, zaka iya samun su acikin wannan permohonan din Na HAUSA TV AREWA Cikin Farashi Mai Sauki.
Ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website din Mu Na https://www.gidankallo.com Domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application din Na Hausa TV Arewa Cikin Sauki.