Hasbil Muhaiminu dalam bahasa Arab, Transliteration & Hausa - Syaikh Ibrahim Niass
بسم الله الرحمن الرحيم
صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم
قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.
ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.
فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء
Da sunan Allah Mai rahma Mai jinkai
Allah Yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai Girma
Wannan Kasida ce Wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Ta'aka {Hasbunallahu wa ni'imal wakilu}.
Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, bersinar ya Yita.
Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya zama yang cikin aminci ya koma da ni'ima da fifiko kamar yadda allah Ta'ala ya Fada, duk wanda ya lizimce ta selamat da Yamma KAFA daya-daya, untuk babu wani mummunan abu da zai sama shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya Hadu da Wata mummunar Rashin lafiya.
Ku ji tsoron Allah Ta'ala ya ku Musulmi! Ku sani cewa Wannan Kasida sulke ce yang zaman Gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma taskar mabukaci ce, ta Ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka idan ka lizimci karanta ta, duk wanda Yake karanta ta ba zai Nemi wani abu wurin yang AllahTa'ala ba sai ya bashi shi, da jarrabawa yang Ke gano hakikanin abubuwa.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi.