Kami gunakan kuki dan teknologi yang lain pada laman web ini untuk menambah baik pengalaman anda.
Dengan klik mana-mana pautan pada halaman ini, anda bersetuju dengan Dasar Privasi dan Dasar Kuki kami.
Ok Saya Setuju Baca Yang Selanjutnya

Mengenai Guzurin Lahira

Rayuwar duniya ba komai ba ce sai Wasa da wargi. Lahira ita ce rayuwa ta Hakika.

"Ban halicci Mutum da Aljan bs sai don su Bauta min." (Surah Zariyat, aya ta 56)

"Ku sani cewa rayuwar duniya Wasa ce, da shantakewa, da ado, da alfahari yang tsakaninku da kuma gasar tara dukiya da 'ya'ya. Kamar misalin Ruwan sama ne (wanda yang sakamakonsa) yabanya ta kyawunta Fita ya Burge manoma, sannan sai ta Bushe ka Ganta ta koma Ruwan dorawa sannan ta zama karmami (warwatse a). A ranar lahira akwai azaba mai tsanani da kuma gafara Daga Allah da kuma yardarSa. Rayuwar ba Wannan duniya ba komai ce muka jin dadi na rudi. "(Suratul Hadid, aya ta 20)

"An Kawata wa Mutum tsananin sha'awa ga mata da 'ya'ya, da tarin (dukiya ta) zinare da azurfa, da dawakai na kawa, da dabbobi da gonaki. Wadannan jin dadi ne na rayuwar duniya. Amma ga Allah kyawun Makoma Yake. "(Surah Al'Imrana, aya ta 14)

"Daga cikinsu kuma akwai masu cewa 'Ya Ubangijinmu, ka ba mu kyakkyawa yang duniya da kuma kyakkyawa yang lahira, kuma ka tsare mu Daga azabar Wuta." (Suratul Bakara, aya ta 201)

"Saboda haka Allah ya ba su sakamako na duniya da kuma mafi kyawon sakamakon lahira. yana Allah anak masu kyautatawa. "(Surah Al'Imrana, aya ta 148)

"Akwai bushara gare su yang rayuwar duniya da kuma yang lahira. Babu sauyi yang maganar Allah. Wannan bersinar Rabo mai Girma. "(Surah Yunus, aya ta 64)

Apa yang baru dalam versi terkini 1.9

Last updated on Jun 11, 2020

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Terjemahan Memuatkan...

Maklumat APLIKASI tambahan

Versi Terbaru

Minta Guzurin Lahira Kemas kini 1.9

Dimuat naik oleh

Vinicius Ferreira De Lima

Memerlukan Android

Android 4.1+

Tunjukkan Lagi

Guzurin Lahira Tangkapan skrin

Bahasa
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Berjaya berjaya!
Anda kini melanggan APKPure.
Langgan APKPure
Jadilah yang pertama untuk mendapatkan akses kepada pelepasan awal, berita, dan panduan permainan dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, Terima kasih
Daftar
Kejayaan!
Anda kini melanggan surat berita kami.