Use APKPure App
Get Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar old version APK for Android
Saurari wa'azin malam Jafar Akan Falalar Sahabbai da Goman karshen Zul Hijja
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,
Wannan application mai suna Falala-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Falalar sahabbai da falalar goman karshe na watan zul Hijja. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus trek (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar sambungan data kafin suyi bermain.
Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a sai kuyi search dn ganin kundin.
Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta ingin aplikasi, kepada ya tuntube ni ta alamat e-mel dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.
kar ku manta kuyi rating mahu aplikasi dama sauran don kara mana kwarin gwiwa. Nagode
Last updated on Sep 9, 2020
*Bug Fixed
Dimuat naik oleh
Dũng Lê
Memerlukan Android
Android 4.1+
Category
Laporkan
Falalar Sahabbai-Sheikh Jafar
1.3 by ZaidHBB
Sep 9, 2020