Acikin Wannan Manhajar Zaku iya Kallon Fina Finai Fassarar Hausa Cikin Sauki
Zaku iya Amfani da Wannan Application din na Arewanishadi, Wajan Kallon Fina Finai Fassarar Hausa, indiyan Hausa da Fina Finan Hausa Sababbi da Tsofaffi, da Wakokin Hausa da Musha Dariya da Labarai masu kayatarwa, Wannan Application din ya Tattara Muku Komai A Waje Daya Cikin Sauki Zaka iya Kallo Akai Sannan Zaka iya Sauke Abubuwan da suke kai a wayarka Cikin Sauki.
Abubuwan da suke cikin wannan aplikasi sune karamar haka:
hausa india
fassarar algaita dub studio
filem hausa
lawak hausa
wakokin hausa hiphop
lagu hausa
wakokin hausa video dan audio
musha dariya
fassarar sultan indian hausa
fassarar Arewa24
tarkon kauna
ejen ragaf fassarar hausa
dadin kowa sabon salo
kwana casa'in Arewa24
fina finan hausa
koyarwa da hausa
labaran duniya
hotunan hausawa
sanarwa
tattaunawa
nisadantarwa da yaren hausa
fadakarwa
Duk wani abu daya danganci harshen hausa na nishadantarwa zaka sameshi a cikin wannan application din cikin sauki da sauri, musamman fina finai fassarar hausa zaka iya samun su ne acikin wannan application din Na Arewanisadi kadai,
Ga wanda kuma bashi da wayar hannu ta android, zai iya shiga website di Mu Na https://www.arewatrending.com
domin kallon duk wani abu da mukasa acikin wannan application din Na Arewanishadi