We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

このSheikh Jafar - Siffatus Salatuについて

Wannanアプリあなたのレビューを投稿してください

アッサラームアライクム

Wannan app yana dauke da Fassarar Sharhin Littafin Siffatus Salatun NabiyyiMp3オフラインnaSheikh Ja'afar Mahmoud Adam Part 2、shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara asaukake。

Allah ya sakawa Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya kumajikansa。

Domin samun sauran apps na Sheikh Jafar da sauran manyan malamai na sunnah duba(rrnapps)無料

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi shared ta facebook、whatsapp、twitter、da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi suamfana。

カダクママンタアイレーティングなわんなんアプリケーション五つ星。

* Tarihin Sheikh Jafar Mahmud Adam

haifi marigayi SheikhJa'afar Mahmoud Adam agarin Daura、shekara ta 1962

(ko da yake wani lokacin yakan ce 1964)。 Marigayi Sheikh Ja'afar ya fara karatunsa na allo a gidansu、awurin mijin yayarsa、Malam Haruna、wanda kuma dan uwansu ne najini。ダガナンクマサイ別名マヤルダシワジェンワニマラムうまるあワニガリワイシコザ、キマニンキロミタ9アレワダダウラ、ワンダシマアクワイダンガンタカタジニアツァカニン

スー、ワンダクマシネムサバビンズワンサカノ。 Bayan sun zo Kano ne tare da wannan malami nasa、shekara ta 1971(ko 1972)、sai suka zauna a makarantar Malam Abdullahi、wanda asalinsa mutumin jamhuriyar Nijar ne、amma yake zaune a unguwar Fagge aKano。

Tunkafin zuwansu Kano、tuni marigayi Sheikh Ja'afar ya riga ya fara haddar Alkur'ani mai

girma、wanda ya kammala a shekara ta 1978. Bayan da Malam ya kammala haddar Alkur'ani mai girma、kasancewarsa mai sha'awar ilimi、sai ya shiga makarantu biyu a lokaci daya a shekara ta 1980. Ya shiga makarantar koyon Larabci ta mutan Misra a cibiyar yada al'adun kasar Misra、(エジプト文化センター)、sannan

kuma ya shiga makarantar manya da ba su yi boko ba ta Masallaci Adult Evening Classes、tunda a lokacin shekarunsa sun wuce shekaru na primary、amma duk da haka a wannan lokaci shi ne mafi kankanta aajinsu。 Ya kammala wadannan makarantu a shekara ta 1983. Wannan kuma shi ya ba shi damar shiga makarantar GATC Gwale a shekara ta 1984、kuma ya kammala a shekara ta 1988. a shekara ta 1989、malam ya sami gurbin karatu a jami'ar musulunci ta Madin 、inda ya karanta ilimin tafsiri da Ulumul Kur'an、wanda kuma ya kammala a shekara ta 1993. Sannan kuma

Sheikh Ja’afar ya sami damar kammala karatunsa na digiri na biyu(Masters)a Jami’ar Musulunci、A OundurmanSudan。 Sannan kuma、kafin rasuwarsa、ya riga ya yi nisa wajen karatunsa na digiri na uku、wato digiri da digirgir(PhD)、Jami’ar Usman Dan Fodiyo da takeSokoto。ダガシキンマラマンサナイリミ、アクワイマラミンサナ

farko、mutumin kasar Masar、Sheikh Abdul-Aziz Ali al-Mustafa、da kuma Malam

Nuhu a unguwar Dandago、wanda malam ya karanci ilimi fikihun malikiyya da wadansu littattafai na hadisi a gurinsa、da kuma Malam Muhammad Shehu、mutumin Lokoja、

wanda Malam ya karanci nahawu da sarfu da balaga da adab awajensa。アクワイくま

シェイク・アブバカール・ジブリン・リマミン・マサラシン・ジュマアナ・ブク、アクワイ・クマアフマッド・ムハンマド・イブラヒム・シ・マ・ナ・ジャミアル・バイエロ・タ・カノ博士。 Daga cikin karatuttukan da malam ya karantar dasu、sun hada da tafsirin Alkur'ani mai girma、Kitabuttauhiid、Umdatul Ahkaam、Arba'una Hadiith、Kashfusshubuhaat、Bulugul Maraam、Riyaadussalihiin、Siiratun Nabawiy、 Kafin rasuwarsa、malam ya fara gagarumin aikin rubuce tafsirinsa a harshen Hausa a karkashin cibiyar

(Sheikh Ja'afarイスラムドキュメンテーションセンター)。 Marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam ya rasu ranar juma'a 26 / Rabii'u Awwal / 1428(13/04/2007)sakamakon harin da wadansu'yan ta'adda suka kai masa、daidai lokacin da yake jagorantar sallar asuba aマサラシンジュマアナドライ。 Ya rasu ya bar mata biyu、da'yaya shida、yayin da aka haifa masa ta bakwai kwanaki 58 daidai bayan aiwatar da wannan kisan gilla akansa。 Dubun-dubatar mutane ne daga ko'ina cikin kasar nan suka halarcijana'izarsa。

アッラーヤジカンサヤガファルタマサ、ヤサカマサダギダンアルジャンナ。

最新バージョン 2.9 の更新情報

Last updated on 2021年03月09日

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features

翻訳中...

アプリの追加情報

最終のバージョン

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu 更新を申請する 2.9

投稿者

Geovane Almeida

Android 要件

Android 4.1+

もっと見る

Sheikh Jafar - Siffatus Salatu スクリーンショット

言語
APKPureをを購読する
最高のAndroidゲームアプリの最新リリースやニュースやガイドなどの情報にいち早くアクセスすることができます。
いいえ結構です
購読
購読完了!
APKPureの購読が完了しました。
APKPureをを購読する
最高のAndroidゲームアプリの最新リリースやニュースやガイドなどの情報にいち早くアクセスすることができます。
いいえ結構です
購読
成功!
ニュースレターを購読しました。