APKPure Appを使用する
Lakcocin Sheikh Lawan Triump 2の旧いバージョンをダウンロードすることが可能
Saurari Lakcoci da Hudubobin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump Kano(パート2)
Assalamu Alaikum 'yan uwa Musulmi、
Wanna application mai suna "Lakcocin Sheikh Lawan Abubakar Triump Kano Part 2" na kunshe da Lakcoci da Hudubobi daga bakin Sheikh Lawan Abubakar Shu'aib Triump、Kano Nigeria。アプリケーションdin na kunshe da lakcoci da hudubobi kusa guda 40、sannan kuma OFFLINE ne。
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun、da zarar kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum。
アプリケーションdin munyi shi kashi biyu、wato part 1 da part 2. sakamakon manhajar play store bata bada damar mu saka app da ya wuce 100MB a store ba、shiyasa muka raba shi biyu。 ku志賀シキンアプリdinドンサウコダヤパートna app din。
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannan kuyi "rating" din application din、hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store。
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa、Ilmintarwa、Wa'azantarwa harda Nishadantarwa。ムンゴデ。
Last updated on 2024年05月30日
*New User Interface
*Performance Improvements
投稿者
Isabel NavasSan Jose
Android 要件
Android 4.4+
カテゴリー
報告
Lakcocin Sheikh Lawan Triump 2
2.0 by ZaidHBB
2024年05月30日