We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Informazioni su Tsara Kalaman Soyayya

Mu koyi Tsara kalaman Soyayya cikin Sauki, Yadda ake Soyayya

Alamomin da suke nuna cewa mace tana son namiji

Zata riƙa neman taga cewa tayi maka magana, misali ta hanyar yi maka wasu tambayoyi akan abubuwan data sani.

Zata riƙa yawan yi maka murmushi akan abubuwan da yin murmushi akan su bai da wani muhinmanci.

Zata riƙa yawan taɓa gashin kai a sa'ilin da take yin magana dakai.

Zata riƙa yawan gyaran jikin ta a lokacin da take tare da kai.

Zaka riƙa yawan haɗuwa da ita a gurare mabanbanta.

Zaka fahimci cewa bata ruɗewa idan tana magana a gaban wasu mazajen amma kai kuma tana ruɗewa idan tana yin magana da kai.

Zamu koyi abubuwa kamar haka un cikin wantn littafin

*Zara Kalaman Soyayya

*Zantsar Soyayya

*Mu so juna

*Muyi Soyayya

*Mu koyi Soyayya

Novità nell'ultima versione 1.1.0

Last updated on Nov 18, 2024

Tsara kalaman Soyayya
*Littafin Koyon Soyayya
*Mu koyi Soyayya
*Muyi Soyayya
*Kalamn Soyayya

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Tsara Kalaman Soyayya 1.1.0

Caricata da

ดิวออน เดอะร็อค

È necessario Android

Android 4.4+

Available on

Ottieni Tsara Kalaman Soyayya su Google Play

Mostra Altro

Tsara Kalaman Soyayya Screenshot

Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.