We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Informazioni su Siffofin Muminai-Sheikh Jafar

Saurari wa'azin malam Jafar akan Siffofn Muminani da Siffar Mace Mumina.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi, Hausawa,

Wannan application mai suna Siffofin Muminai-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana a Siffofin Muminai da Siffofin Mace Mumina. Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Wa'azi biyun farko baya bukatar internet kafin a yi sauraro, sai dai akwai bonus track (wa'azi) guda biyu wanda ke bukatar connessione dati kafin suyi giocando.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Ku Duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB un negozio sai kuyi cerca in kundin.

Ga duk wanda yake da wata shawara da zai bayar wajen inganta wanna app, to you tuntube ni ta indirizzo email dina da na bayar a kasan wannan rubutu, zanyi farin ciki matuka don ji daga gareku.

kar ku manta kuyi valutazione voglio app dama sauran tara da yada su un whatsapp, facebook da sauransu, don kara mana kwarin gwiwa. Nagode

Novità nell'ultima versione 1.3

Last updated on Dec 25, 2021

*Bug Fixed

Traduzione in caricamento...

Informazioni APP aggiuntive

Ultima versione

Richiedi aggiornamento Siffofin Muminai-Sheikh Jafar 1.3

Caricata da

Yanwei Li

È necessario Android

Android 4.1+

Mostra Altro

Siffofin Muminai-Sheikh Jafar Screenshot

Lingua
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Abbonato con successo!
Ora sei iscritto ad APKPure.
Iscriviti ad APKPure
Sii il primo ad accedere alla versione anticipata, alle notizie e alle guide dei migliori giochi e app Android.
No grazie
Iscrizione
Successo!
Ora sei iscritto alla nostra newsletter.