We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Tentang Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli

Saurari Wa'azin Marigayi Malam Jafar M Adam akan Tambayoyi da amsoshin su.

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Aplikasi Wannan mai suna "Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offline" dan kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ake masa tambayoyi shi kuma yana bada amsoshin su. Aplikasi din OFFLINE ne, da zarar ka sauko dashi zaka ci moriyar sauraren wa'azin a ko da yaushe ba tare da ka kunna datar wayar ka ba.

Aplikasi din kashi biyu ne, wannan ne na farkon sai ku duba cikin kundin aplikasi dina don ku sauko da kashi na biyun.

Haka zalika aplikasi wannan na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.

Idan kunji dadin aplikasi wannan din kada ku mantaku turawa yan uwa da abokan arziki suma su amfana, sannan ku rubuta "review" tare da "rating" din application, hakan zai kara mana kwarin gwiwa tare da tabbatar mana cewa kuna jin dadin ayyukan mu .

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa ta hanyar rubuta ZaidHBB toko sai kuyi search, take zaku ga kundin.

Nagode, ayi saurare lafia, Allah ya bada ikon aiki da abinda za a / alias saurara. Nagode sosai, Allah ya sa mu dace.

Apa yang baru dalam versi terbaru 1.3

Last updated on Apr 9, 2021

*Bug Fixed

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli Update 1.3

Diunggah oleh

Tun Tun

Perlu Android versi

Android 4.1+

Tampilkan Selengkapnya

Tambayoyi 1-Sheikh Jafar Offli Tangkapan layar

Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.