Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture


2.11 oleh AdamsDUT
Jul 1, 2020 Versi lama

Tentang Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture

saurari karatun Dr Sani Umar Rijiyar Lemo Kuliah mp3 secara offline

Aplikasi Wannan na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, mesir da sauranu yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.

Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan alias yi searchin (adamsdut) sebuah play store, karatuttukan sune kamar haka, karatuttukan irin su, sheikh Jafar Mahudmud , sheikh Mohammmad Abani Zaria, sheikh mohammad bin usaman kano, sheikh Dr sani rijiyar lemo

syekh Ali Isah Fantami, Syekh ibrahim Aminu daurawa, syekh haruna kabiru gombe, syekh Abubakar Gumi, syekh Abdulrazak Yahya Haifan, syekh Ahmad BUK,

Syekh Abdullahi Usman Gadon Kaya, syekh abdulwahab kano, Syekh Abubukar Gero, syekh Ahmad Tijjani Gurumtum,

kira'an karatun al-quran ta sheikh Ahmad sulaiman da kuma sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,

da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan aplikasi taimaka a yi berbagi di Facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran media sosial dominan sauran yan uwa musulmi su ma suyi su su amfana download.

Jika Anda memiliki peringkat bintang lima aplikasi bintang lima.

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

2.11

Diunggah oleh

Mohammed Kaif

Perlu Android versi

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai hal yang tak patut

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture old version APK for Android

Unduh

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari AdamsDUT

Menemukan