We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Tentang Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau

Kudin Tarihi Daga Bakin Malam Ibrahim Aminu Daurawa Offline

Wannan aplikasi yana dauke da tarihe-tarihe na musulunci tunga kan annabawa Allah,

rayuwar manzo Allah da Ahlin Gidan sa, wasu daga cikin sahaban manzo allah wanda suka taimaka kwarai wajen KAFA addinin Allah, Yake-yaken da manzon allah yayi da dai sauran su, wanda Sheikh ibrahim Aminu Daurawa Ke gabatarwa, duk sati sebuah kuma ake Watsa shi radio gidajen Daban-Daban. bersinar Muka ga ya Dace Muyi aplikasi wanda mutane zasu su saurara saukake a.

Allah ya Sakawa Sheikh ibrahim aminu daurawa Domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen Yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga Abin da Muka saurara.

Bayan Kudin tarihi na Sheikh ibrahim aminu daurawa kuliah da kuma nasihu oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa duk sebuah cikin Wannan manhaja Idan akayi duba.

Akwai karatun Malam Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 akan illar harshe, matsalolin aure oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa mp3 dai sauransu.

za kuma sebuah iya Samun wasu karatuttukan na wasu Malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh Albani zariya, sheikh ali isah fantami, shiekh kabir Gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta KAMAR

lengkap quran offline dengan sheikh Abdulrahman al-Sudais

indah quran bacaan oleh syekh maher almuquiy

lengkap quran offline dengan shiekh abdolbasit

quran bacaan oleh Mishary alfasy mp3 offline dan sebagainya.

Don allah Idan har kaji dadin Wannan kundin tarihi oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa ke Kayi berbagi din sa ga sauran yan uwa musulmai Domin suma su samu su amfana.

kuma kada manta rating yi Kudin tarihi oleh Sheikh ibrahim aminu daurawa.

kadan daga cikin tarihin Sheikh ibrahim aminu daurawa,

TARIHIN Sheik Aminu DAURAWA KANO: -Sunana Aminu Ibrahim bin Muhammad bin Bilal. Mahaifina

shahararren malami ne, wanda ake kira Sheikh Ibrahim Muhammad mai tafsiri, Gidan Zakara-Mai-

Neman-Suna Fagge. Yana gabatar da tafisiri duk ranar Litinin da Alhamis, sebuah Fagge unguwar, kusa da

tsohuwar tashar kuka. Tsawon shekaru Arba'in, kuma yana karantar da Ilimi sebuah zauren gidansa,

bayan kasuwanci da sana'ar dinki, Domin dogaro da kai. Sunan mahaifiyata Hajiya Sa'adatu Al-

Mustapha, daga unguwar Bachirawa, karamar hukumar Ungogo.

Sebuah haife ni sebuah ranar 1 ga wata Janairu shekara ta 1969, sebuah cikin garin Kano, seorang gida mai lamba 32

unguwar kofar Mazugal, sebuah karamar hukumar Dala. Na fara karatun Alqur'ani mai Girma tun ina Dan

Karami, kuma na haddace shi sebuah lokacin ina da shekara 14 zuwa 15. Bayan firamare da sakandare, da

na yi, na kuma ci gaba da Neman Ilimi, Domin fadada karatun addini, sebuah manyan wajen wadansu

mashahuran malamai na Kano: Wasu na Alqur'ani da tafsir, wasu na Alqur'ani zalla, wasu na Ilimi

da fannoninsa Daban-Daban. Wadannan manyan malamai su ne:

1. Alaramma Umaru Adakawa (Malam Tsoho) wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

2. Alaramma Salisu Bahadeje, terbaring tagwayen gida, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

3. Alaramma Malam Na-Ande, makarantar Arzai, wanda na yi karatun Alqur'ani wajensa a.

4. Alhafiz Malam Abdullah Quru gwammaja.

5. Alaramma Malam Laminu Arzai, wanda na yi gyaran Tilawa wajensa a.

6. Sheikh Auwal Isa ‘Yan Tandu, wanda na yi Lugga da fiqihu da hadits wajensa a.

7. Sheikh Al-Mustapha Bazazzage terbaring tagwayen gida, wanda na yi Lugga da fiqihu da tafsir a

wajensa.

8. Sheikh Idi Kajjin ‘Yan Awaki, wanda na yi hadits da Lugga wajensa a.

9. Sheikh Zakari Mai littafi, wanda na yi Lugga da fiqihu sebuah wajensa.

10. Sheikh Dogo Mai Mukhtasar Sabon Titi, wanda na yi nahawu da fiqihu wajensa a.

11. Sheikh Usman Gwammaja, terbaring Azara, wanda na yi hadits da Lugga da fiqihu da Tarikh a

wajensa. Wannan malami, na yi tsawon shekara ashirin ina karatun Ilimi sebuah wajensa. Allah ya ji

qansa da Rahama!

12. Sheikh Abubakar Basakkwace Qoqi, wanda na yi fiqihu da Lugga wajensa a. Wannan malami, sebuah

wajensa na sauke Alfiyya din Malik, da Muqamatul Hariri, da Shu'ara'ul Jdhiliyyah. Malami ne mai

haquri da juriyar karantarwa.

da dai sauran malamai Daban Daban sebuah duniya.

Apa yang baru dalam versi terbaru 2.4

Last updated on Aug 29, 2021

new update with new features

Terjemahan Memuat...

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

Permintaan Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Update 2.4

Diunggah oleh

OO OO Zaw

Perlu Android versi

Android 4.1+

Tampilkan Selengkapnya

Kundin Tarihi Sheikh Aminu Dau Tangkapan layar

Bahasa
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Berlangganan dengan sukses!
Anda sekarang berlangganan APKPure.
Berlangganan APKPure
Jadilah yang pertama mendapatkan akses ke rilis awal, berita, dan panduan dari game dan aplikasi Android terbaik.
Tidak, terima kasih
Mendaftar
Kesuksesan!
Anda sekarang berlangganan buletin kami.