Use APKPure App
Get Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 old version APK for Android
Karashen karatun sheikh Ja'afar Mahmud Adam na Arba'una Hadis (21-49).
Bagian 2 dari 2 hadits Arbauna Ja'afar Mahmoud
Wannan karashen karatun syekh Ja'afar Mahmud Adam ne na karatun arba'una Hadis. Aplikasi Wannan din na dauke da Hadis (21 - 49).
A cikin wanna App din akwai link download domin karatun Arba'una Hadis na Mallam Ja'afar Mahmud Adam ( Arbaun Hadits 1 - 20 ).
Bayan karatun Arbaun Hadits na Mallam Jaafar Mahmud Adam, idan ka/ki na da bukatar wadansu karatuttukan na Jafar mahmud to duba sauran Apps dina dake cikin Google Play Store. Ka/ki rubuta kareemtkb bilah pencarian domin ganin dukkan Aplikasi dina.
Idan kuna da bukatar wadansu karatun na mallam Jaafar Mahmud Adam to ku rubuto min sako tayin amfani da email nasir.abdulkarim1@gmail.com
Kada ka/ki manta sharing din wannan App na Karatun Malam jafar mahmud da sauran 'yanuwa musulmi Hausawa.
Akwai wadansu karatuttukan na malam Jafar Mahmud kamar haka:
Hadits Arbauna 1 - 20
Arbauna Hadis 21 - 49 wato wanna kenan
Syekh Jafar Matasa Nagari
Syekh Jafar Waazin Maulud
sheik ja'afar hakkokin mata
syekh jaafar gada musulmah
syekh Ja'afar bayanin aiki Haji da Umra
mallam jaafar bayanin Jinin Haila
Aplikasi Da wadansu din masu zuwa In shaa Allahu.
Allah ya jikan mallam Ja'afar ya kuma gafarta masa ameen.
Diunggah oleh
Bartek Syroka
Perlu Android versi
Android 4.4+
Kategori
Use APKPure App
Get Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 old version APK for Android
Use APKPure App
Get Arbauna Hadisi na Jafar Part 2 old version APK for Android