Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya


3.7 oleh engrshams
Aug 14, 2020 Versi lama

Tentang Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya

Fikhu A Sawwake

Fikhu A Sawwake

GABATARWAR MAI FASSARA.

  Dukkan godiya ta tabbata ga Allah mabuwayi, tsarkkaken sarki. Daftar isi dan klik untuk melihat lebih banyak Annabin karshe Annabi Muhammad SAW, da alayensa da sahabban da kuma wadanda suka bi su da kyautatawa har ranar sakamako.

  Wannan littafin mai suna Fikhul Muyyasar ya kunshi ibada da mua'amala musulunci ta shari'ar hanya mai sauki. Ya fara tun daga tsarki har zuwa zamantakewa tsakanin al'ummah. Allah ya sa wa wannan aiki albarka, ya kuma sa iklasi a ciki, amin.

Ibrahim Abdullahi.

Minna, Nigeria.

GABATARWA MAWALLAFI.

Matsayin fikhu da girmansa a cikin zukatan musulmi.

Muhammancin matsayin fikhu.

  Dukkan godiya ta tabbata ga Allah shi kadai, tsira da aminci su tabbata ga Annabin da babu wani Annabi bayan shi, lalle yana daga cikin zance mai amfani mu kara tabbatar da cewa ilimin fikhu yana daga cikin mafi matsayin ilimomi adda mu gane cewa fikhu tushe ne da ya kasance musulmi yake auna aikin shi da shi, game da abin da alias halasta ko alias haramta, ingantacce ko batacce, kuma musulmai gaba daya suna kwadayi wajan neman sani halas da haram, ingantacce shafi Allah ko bauta masa, na kusa ko na nesa, makiyi ko aboki, shugaba ko wanda ake shugabanta, musulmi ko wanda ba musulmi

ba, kuma babu hanya ta sanin haka sai ta ilimin fikhu.

 Wanda ke bincike game da hukuncin Allah akan bayi gaba daya, dan um zabi ko kuma wanda alias tilasta.

  Lokasikin fikhu ya kasance daban daga sauran ilimomi, ya ta fadada ta hanyar anfani da shi, kuma muhimmancin shi ya ta girmama, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa kuma ya tattara abubuwan lebih rayuwa, sa'anan ya tabi tafiya da zamani ne, da haka ya hada hanyoyin ci gaba da bunkasa, sa'annan bunkasar ta sa ta tsaya ko ta kusa tsayawa, kodai da gangan ko kuma dominan lalle shi ya nisanci barin dogaro ko riko da wani bangare na rayuwa (rumah yadda wasu suke ganin ya takaitune da tsarki da sallah, alhalin bah alias ba ne), domin neman sauyin na daul musulunci wanda alias sanya shi batare ba da al'adunsu da dabi'unsuba,

tare kuma da sadar da shi akan abin mamaki da haskaka sai ya bata musu rayuwa, kuma ya sanya musu mishikiloli kuma da kwadayi don amfani da wannan ilimin ba tare da an yi ba, watsi da shi ba mendominasi shi ne ilimin mai girma ba, sai don karfin ginshikin shi da kuma hukunce-hukuncen da ya ginu akai, wanda ba ya gushewa akan tubalin shi daram a tsawo lokaci mai tsawa.

 Hakika Allah madaukakin sarki ya yi umurni permainan da wannan al'umma da su inganta fannin di karuma su karantar da yadda za yi amfani da shi a izin da kuma a aikace.

   Sai muka ga mafi yawan kungiyoyin musulunci suna ta kokarin komawa zuwa ga Shari'ar Allah, har ya zo ya kasance babu wata kungiya da zata yi amfani da wani tsari sai dai 'yan kadan wadanda suke ganin rayuwarta hade yake da rayuwarsa hade ya da wanzuwarsa. Amma dai

Allah zai bayyanar da addinin shi koda mushirikai matahari ki.

   Sai, ai yaushe alias fara amfani da fikhu? Menene sababin amfani da shi? Da me fikihu ya kebanta da aku kuma ya yi fice? Meke zama wajibi akan musulmi wajan kokarin aiki da shi? Da bayanin kamar haka.

  Fara amfani da fikhu ne a sannu-sannu a zamanin Annabi SAW da kuma lokacin sahabbai, kuma sababin amfani da shi tare da bayyana shi a farkon lokaci a tsakanin sahabbai shi ne, matsananciyar bukatar da mutane suke hukuk wadanda suke ta aukuwa, da haka bukatuwar fikhu ta mamaye kowanne zamani, domin tsara alakar zaman-takewar mutane da kuma jawo abubuwan gyara da kuma korea abubuwa cutarwa, da barin kai tsaye tare da matsayin ilimin fik da

Don Allah idan har kaji dadin wannnan aplikasi taimaka a yi berbagi di Facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran media sosial dominan sauran yan uwa musulmi su ma suyi unduh su amfana.

Jika Anda memiliki peringkat untuk aplikasi bintang lima.

Apa yang baru dalam versi terbaru 3.7

Last updated on Aug 26, 2020
An gyara wasu matsaloli a cikinshi

Informasi APL tambahan

Versi Terbaru

3.7

Diunggah oleh

Nam Duong

Perlu Android versi

Android 4.1+

Laporkan

Tandai sebagai hal yang tak patut

Tampilkan Selengkapnya

Use APKPure App

Get Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya old version APK for Android

Unduh

Use APKPure App

Get Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya old version APK for Android

Unduh

Fiqhu A Saukake - Fikhul Muyya Alternatif

Mendapatkan lebih banyak dari engrshams

Menemukan