Use APKPure App
Get Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali old version APK for Android
Saurari Tarihin Sahaaban Manzo Allah Daga Bakin Cheikh Ali Isah Fantami
Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application yana dauke da karatun tarihin sahanan manzo Allah kashi na biyu wanda baban malamin addinin na da kuma boko wato sheikh ali isah fantami. Malam isah ali fantami yayi fice wajen yada addinin.musulunci a gida da kuma wajen nigeria yana conférences ba a iya faninin hausa ba har english da kuma larabci. cheikh ali isah fantami na daya daga cikin manyan malaman ahlussuna da ake ji dasu a wannan lokaci saboda irin yanda yake bada gudunmawa wajen yada addinin Allah akan kasa.Allah ubangiji ya sakawa malamukuma kara masa ili da nisan kwana bamimi kuma amfani da abin da muka saurara.
Last updated on Oct 21, 2018
New version with new features
Telechargé par
Nhi Lò
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Tarihin Sahaabai By Sheikh Ali
3.0 by AdamsDUT
Oct 21, 2018