Use APKPure App
Get Mace Yar Gata-Guruntum Mp3 old version APK for Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Mace Yar Gata" da ma wasu wa'azin.
Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,
Wannan application mai suna "Mace Yar Gata-Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Yar Gata, Zuciyar ka Limamiyar ka, Karshen Ado Likkafani, Haskaya Imani, Dunyya fure take suata .
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "examen" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Last updated on Aug 2, 2020
*Bug Fixed
Telechargé par
John Smith
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Mace Yar Gata-Guruntum Mp3
1.3 by ZaidHBB
Aug 2, 2020