Use APKPure App
Get Littafin Magana Jarice old version APK for Android
Littafin Magana Jarice a qunshe une application matsayin domin sauqin Karatu.
Littafin Magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: Un Haifi Alhaji Abubakar Imam a shekarar 1911 un cikin garin Kagara sa'an nan tana cikin Lardin Kwantagora, Yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi Makaranta un Collège de formation Katsina kuma ya kama aikin malanta un Makarantar a Katsina une shekarar 1932.
Magana Jarice Littafine mai de Karatu de domin ya qunshi labarai Masu qawatarwa da kuma nishadantarwa daki-Daki. Wajen Qir-qirar din application nan, Munyi iya Bakin qoqari wajen ganin CEWA rubutun ya Zama da girma domin Dadin Karatu.
Kuma Wannan littafi Hors ligne ne, wato ba ya buqatar amfani da données mobiles wajen bude shi.
Dan haka ayi Karatu lafiya: Ku nan gaba akwai WASU littatafan Suna Zuwa da izinin Allah.
Domin Bayar da Shawara ta yadda Zamu inganta applications dinmu za'a iya neman ta din adresse e-mail mu Dake QASA. Mun gode.
Last updated on Jul 11, 2020
updated features and privacy policy
Telechargé par
Tim Freeman
Nécessite Android
Android 4.1+
Catégories
Signaler
Littafin Magana Jarice
1.3.0.0 by Merafi-Apps
Jul 11, 2020