Use APKPure App
Get Dr Abubakar Sani B/Kudu Lectur old version APK for Android
Saurari Conférences Tarer Da Nasihu Daga Bakin Dr Abubakar Sani B / Kudu
Application Wannan na dauke da karatun babban malamin sunna wato Dr abubakar sani birnin kudu, wanda yayi suna wajen yadda addinin Allah a gida da kuma wajen Nigeria.A cikin wannnan application akwai wasu daga cikin zababbun conférences da nasihu da malam daban.Muna aduar Allah (SWA) ya kara taimakar malam wajen irin kokarin da yakeyi a wajen yadda addinin sa.Mu kuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk kan abin da muka saurara.
Bayan karatutuka na Dr abubakar sani birnin kudu mp3 za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa, idan aka yi searchin (adamsdut) un magasin de jeu, karatuttukan irin su sheikh Jafar Mahmad , cheikh mohammad bin usaman kano, cheikh Dr sani rijiyar lemo
cheikh Ali Isah Fantami, cheikh ibrahim Aminu daurawa, cheikh haruna kabiru gombe, cheikh Abubakar Gumi, cheikh Abdulrazak Yahya Haifan, cheikh Ahmad BUK,
Cheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya, cheikh abdulwahab kano, cheikh Abubukar Gero, cheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-coran ta cheikh Ahmad sulaiman da kuma cheikh Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da dai sauran médias sociaux domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi téléchargement su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.
Last updated on Nov 13, 2018
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Telechargé par
Никита Александров
Nécessite Android
Android 4.0+
Catégories
Signaler
Dr Abubakar Sani B/Kudu Lectur
1.0 by AdamsDUT
Nov 13, 2018