از برنامه APKPure استفاده کنید
نسخه قدیمی APK Tafseer Malam Mukhtar Jalingo را برای اندروید بگیرید
Saurari Wannan manhajar karatun Babban malamin Mallam Mukhtar Jalingo
Assalamu alaikum ya dan uwa / Yar uwa, wannan manhajace ta karatun malam Mukhtar Jalingo, Karatu ne wanda yakunshi fassara Alqurani mai girma tare da karatun wasu littattafan addinin Muslunci. Allah yasakawa Malam da Alkairi Aameen. Sannan wani dan uwa ne daga Jahar Taraba ( Jalingo ) yadaunauyin ayi wannan manhaja Fisabilillahi wato Gateways Technology LTD, MD CEO GaddafiHassan Mai Riga, Allah ubangiji byasakamasa da Alkhairi Aameen.Malam Mukhtar Jalingo Allah yabashi fasaha wajen iya karantar da al ummar musulmi kuma su gane, Allah yasa ka da Alkhairi. Yadan uwa / Yar uwa kadauko wannan manhaja kasaurari karatun malam Mukhtar Jalingo. Malam Muhammad Mukhtar Jalingo Haifeffengarin Bali ne wanda yabude babbar makarantar Darul Hadith a garin Jalingo wanda ke kan hanyar Abubakar sale street anguwan gadi. Allah yasakawa malam da Alkhairi AamenLast updated on 26/02/2021
- Tafseer Malam Mukhtar Jalingo MP3
بارگذاری شده توسط
Rezhwan Rzgar
نیاز به اندروید
Android 4.1+
دسته بندی
گزارش
Tafseer Malam Mukhtar Jalingo
2.0 by popularp
26/02/2021