از برنامه APKPure استفاده کنید
نسخه قدیمی APK Jinin Haila-Sheik Albani Zaria را برای اندروید بگیرید
Jinin Haila-Sheik Albani Zaria mp3
Assalama alaikum...... wannan application mai suna "Jinin Haila-Sheik Albani Zaria" yana dauke da bayani akan jinin haila..dafatan wannan application zai amfanawa yan uwanmu mata musulmai ,sannan muna addu'ar Allah yasakawa malam da alkhairi.Allah yasaka aljannah tazama makomarsa..
Baya ga haka wannan application free ne baya bukatar internet connection.sannan a duk lokacin da kuke bukatar kowanna applicaation na musulunci ki/ka rubuta "doctorkiyawa" acikin google store zakuga dukkanin application da mukayi domin amfanar yan uwa musulmai.Do not forget to share it with your family and friends
Last updated on 30/07/2017
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
بارگذاری شده توسط
Kaung Myat Thu
نیاز به اندروید
Android 4.0+
دسته بندی
گزارش
Jinin Haila-Sheik Albani Zaria
1.0 by doctor kiyawa
30/07/2017