Siffatus Salatin Nabiyyi MP3


3.2 por KareemTKB
10/08/2025 Versiones antiguas

Sobre Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Saurari karatun Siffatus Salatin Nabiyyi tara da Sheik Mahmud Jafar Adam.

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja bata bukatar a kunna data domina tayi aiki. Tana aiki ne ba tare da data ba.

Una aplicación cikin wantan na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) un inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) toma tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wantan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) toma.

Mai Fassara littafin cikin wantan manhajja brilla Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wantan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wantan manhajja, kada ku manta kuyi calificación dinta tauraro biyar cikin wantan gida sannan kada a manta ayi compartir da sauran yanuwa musulmai hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

3.2

Presentado por

Milton Paiva

Requisitos

Android 6.0+

Disponible en

Reportar

Marcar como inapropiado

Mostrar más

Usar la aplicación APKPure

Obtener Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 versión histórica en Android

Descargar

Usar la aplicación APKPure

Obtener Siffatus Salatin Nabiyyi MP3 versión histórica en Android

Descargar

Alternativa de Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Obtenga más de KareemTKB

Descubrir