Sakonin Soyayya - Love Text


1.1.0 por Abdu Matashi
19/08/2024 Versiones antiguas

Sobre Sakonin Soyayya - Love Text

Amincin Allah ya Tabbata ga wannan kyawawa me kyan fasali hade da Murmushi

1.

Nadade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata!

2.

Así que gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke!

3.

Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata.

* koyi soyayya

* soyayya zallah

* soyayya da farin ciki

* soyayyar zamani

* yadda ake soyayya

*kalaman soyayya

* soyayyar zamani

* littafan soyayya

* masoya

* littafin soyayya

* ilimin soyayya

* rayuwar aure da zaman aure

* rayuwar aure

* ilimin aure da soyayya

* makauniyar soyayya

* soyayya zallah

* sakonnin soyayya

4.

¡Nakan raba se atreve ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu! Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! ¡Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki! En kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!

* soyayya da shakuwa

* kalaman soyayya masu dadi

*soyya

* kundin kalaman soyayya

* kundin masoya

* soyayya da kaunar juna

* rayuwar soyayya da aure

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja, kada ku manta da yin rate na wannan app din.

Novedades de Última Versión 1.1.0

Last updated on 31/08/2024
Domin sanin Sirrin Soyayya sauke manhajarmu ta Sakonin Soyayya
*Sirrin Soyayya
*Koyi Yadda ake Tsara budurwa
*Kalaman Soyyaya Masu dadi

Información Adicional de Aplicación

Última Versión

1.1.0

Presentado por

Vale Sua

Requisitos

Android 4.4+

Disponible en

Reportar

Marcar como inapropiado

Mostrar más

Usar la aplicación APKPure

Obtener Sakonin Soyayya - Love Text versión histórica en Android

Descargar

Usar la aplicación APKPure

Obtener Sakonin Soyayya - Love Text versión histórica en Android

Descargar

Alternativa de Sakonin Soyayya - Love Text

Obtenga más de Abdu Matashi

Descubrir