Usar la aplicación APKPure
Obtener Ahmad Suleiman Offline Quran MP3 Part 1 versión histórica en Android
Sheikh Ahmad Suleiman Desconectado Corán MP3 Parte 1
Wannan Application yana dauke da karatun Qurani cikakke Amma na daya daga cikin shahararun makaranta alkurani wato Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman.
Ya kasance yana daga cikin malamai wanda sukayi suna a fanin karatun kurani mai girma,Sheikh Ahmad Ibrahim ya samu daukaka saboda irin daddadar muryar da Allah (S.W.A) yayi masa, jin karatun sa ba tsaya ga iya kasar sa Nigeria ba, ana jin karatun sa a kusan duk wata kasa ta musulmi cikin duniya.
Ya samu lambobi na yabo a gida da kuma wajen Nigeria a sa kamakon irin yanda karatun sa ya kasance ana jin sa a kasashe dabban dabban.
Dan asalin kuma haifafen jihar kano, ya tashi kuma yayi karatun sa a kano baki daya.
Hakika wannan ba karamin alfahari bane ga yan kano dama kuma Nigeria baki daya a sakamakon yanda karatun sa ya samu karbuwa a fadin duniya.
Muna aduar Allah ya taimaki malam ya kareshi ya kuma kara masa ilimi.
Domin samun sauran karatun malam da kuma wasu karatuttukan na wasu shahararun malam, irin su al sheikh sudais ,abulbasit,maher, mishry, minshawi da kuma sauransu sai a duba uyaapps app cikin wannnan gida.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application ka yi rating dinsa sabida ya samu yaje sama yanda idan masu naiman karatun Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman zasu sameshi cikin sauki.
Sheikh Ahmad Ibrahim Sulaiman Quran baya bukatar internet kafin ya fara aiki,download ka saurara a duk lokacin da kake bukata.
Ahmad Sulaiman Quran Offline Part 1 mp3
Sheikh Ahmad Sulaiman Alkanawy qiraa mp3
Ahmed Suleiman Full Quran mp3
Ahmad Sulaiman Kano quran mp3
Ahmed Sulaiman Qiraa mp3 offline
Ahmad Sulaiman complete quran offline mp3
sheikh Ahmad Sulaiman quran recitation
Last updated on 15/05/2019
Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!
Presentado por
Min Min Zaw
Requisitos
Android 4.1+
Categoría
Reportar
Ahmad Suleiman Offline Quran MP3 Part 1
2.1 by uyaapps
15/05/2019