Usar la aplicación APKPure
Obtener Abincin Hausawa (Hausa Recipe) versión histórica en Android
Koyi bla zaka / ki Girka Abincin Hausawa Kala Daban-Daban Cikin Sauki
Solicitud de Wannan Abincin Hausawa (Receta Hausa) na kunshe da kala-kala na abincin hausa, yana kuma dauke da yadda zako sarrafa ko kuma kiyi wannna abincin cikin sauki.Anyi bayani daki-daki dakuma irin kayan abincin da zakiyi amafani dauanda, adanda dasu zaki zuba, una aplicación takaice dai zan iya cewa wannan na dauke da duk wani abu da kike bukata domin yin abincin hausawa kala daban-daban. Aplicación din ba iya da yaren hausa ya tsaya ba kawai ya yi bayani da harshen turanci (inglés) ga wadan da ba hausawa ba kuma kuma suke hijo girka irin abincin hausawa. yi descargando la aplicación din wannan domin girka duk kalar abincin da kike bukata cikin sauki.kadan daga cikin irin kallar abincin da kuma yanda ake girka su dake cikin wannna aplicación Abincin Hausawa (Receta Hausa) sune kamar haka:
DANWAKE
KUNUN GYDA
KUNUN AYA
KUNUN TSAMIYA
ALALA
KOSAI
TUN MASA
TUWON SEMOVITA
ZOBORODO
TUWON SHINKAFA
ARROZ JOLLOF
KILISHI
adamsdut
Don Allah en la aplicación kinji dadin wannnan una calificación taimaka ayi nasa cinco estrellas domin yayi sama domin wadan da ke hijo koyan abincin ahusawa en sunyi buscando su mismo shi cikin sauki.
za kuma a iya samun karatuttukan wasu daga cikin manya malaman kasar hausa irin su jeque jafar, jeque albani zaria, jeque ali isah fantami, jeque ahmad sulaiman, etc.
Dan takaicecen tarihin hausawa.
Al'ummar Hausa dai, al'ummace dake zaune a arewa maso yammacin tarayyar Nijeriya da kudu maso yammacin jamhuriyyar Nijar. Al'ummace mai dimbin yawa, sun bazu acikin kasashen Afirka da kasashen Larabawa kuma a al'adance masu matukar hazaka, akalla akwai sama da mutane miliyan hamsin wadanda harshen Hausa shine asalin yarensu. A tarihance kabilar Hausawa na tattare a salasalar birane. Hausawa dai sun sami kafa daularsu ne tun daga shekarun 1300's, sa'adda suka sami nasarori da dauloli kamar su daular Mali, Songhai, Borno da kuma Fulani. A farko-farkon shekaru na 1900's, a sa'adda kabilar Hausa ke yinkurin kawar da mulkin Aringizo na Fulani, sai turawan Mulkin Mallaka na Birtaniya suka mamaye arewancin Nijeriya, da kuma kafa manufofin mulkin bayan gida, a bisa karkashen mulkin Birtaniya, mulkin mallaka sai suka marawa Fulani baya na cigaba da manufofin Aringizon siyasarsu, har yanzu dai mulkin gamin gambiza tsakanin Hausawa da Fulani shi ne yayi kane-kane a arewacin Nijeriya. Kodayake, Hausawa na farko-farko maharba ne, amma da zuwan Addinin Musulunci da kuma karbansa da hannu bibbiyu ya sanya labari ya sha bambam.
Ginshikokin al'adun Hausawa na da mutukar jarunta, kwarewa da sanayya fiye da sauran al'ummar dake kewayenta.
Daura Kasace wacce un kasani mai dadewa da tarihi un kasar hausawa.
Sana'ar noma ita ce babbar sana'ar hausawa, sabo da ingancin noma; hausawa ke wa sana'ar noma kirari da cewa, "na duke tsohon ciniki kowa yazo duniya kai yatarar", akwai kuma wasu sana'o'in kamar su sha'anin jima watau harkar fatu, rini, sa'a da kira, fannonin dake mutukar samun cigaba a harkokin sana'o'in Hausawa. Hausawa dai sun jima da shahara wajen harkar fatauci kana kuma masu arziki na taka rawa a sha'anin yau da kullum, tare da masu mulki da masana.
Harshen Hausa shi ne mafi girma da kuma mafi sanayyar harshe a nahiyar Afirka, harshen hausa ya aro wasu kalmomi daga wasu harsuna musamman larabci kana kuma harshen na tafiya tare da yanayin mu na zamani bisa al'adar cudenka-in cudeka. Harshen Hausa dai ya zama harshen yau da kullum ga miliyoyin jama'a da ba Hausawa bane a nahiyar Afirka. Bugu da kari, akwai cincirindon al'ummar Hausawa a manyan biranen yammacin Afirka da arewacin Afirka da kuma yankunan cinikayyar al'ummar Hausawa da kuma yankunan da Hausawa suka jima suna bi a hanyar ta zuwa aikin Hajji. Akwai kuma rubutattun adabi masu zurfi da kasidodi da kuma rubuce-rubuce a rubutun ajami da aka buga tun kafin zuwan Turawa 'yan mulkin mallaka na birtaniya. Har ila yau, kuma wani tsarin rubutu a ajami da aka kirkiro tun kafin zuwan turawa, da ba kasafai ake amfani da shi ba yanzu.
Last updated on 10/11/2023
New app version with new features. All bugs fixes
Presentado por
Daniel Luis
Requisitos
Android 4.4+
Categoría
Reportar
Abincin Hausawa (Hausa Recipe)
5.2.1 by AdamsDUT
10/11/2023