We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Über Yayana Mijina

Yayana Mijina Novel Na Hausa Kyauta

Sarah hat sich entschieden, als sie Mace befragte, und sie war so glücklich, als würde sie ihr Schicksal erleiden, und sie war so glücklich, als würde sie sie töten ce banda kula mutanen banza danda biyewa Professor ki kare mutunciki na diya mace kuma mai aure, ina fatan kin fa himta? Na fahimta baba, amma baba wannan wanne irin mijine ban taba ganiba bai taba ganina ba, murmushi yaii sarah kenan kawai inasan kisa a ranki mujinki yayanki, komai and lokacine kina zaune wataran zakiga ko waye mujin ki dai kawai ki Kare mutun cin ki, insha Allahu Baba, Allah yai miki albarka, ameen baba, Gode da wuri zaku wuce kaduna saboda haka kije ki kwanta kiyi bacci da wuri und ki sami tashi da wuri, shikenan babaa.

Wani daki stair naga ta nufa tabi wani daki, wata mata na xaune da paper a hannun ta, mama sannu da aiki, yauwa yar ta har kun gamaa magana da Baban naki, eh mama, Sarah inasan kibi maganar mahaifin ki duk da nasan gidan Da zaki yanzu bawai wani dadin zama zakiji da su ba aamma ki daure jara bawace Allah Ya kaddara miki.

Mama meyasa kika ce haka, Sarah Bari yau zan vaki labarin Familie dinmu yau xakiji komai yau zan sanar miki ko wace hajiya luba.

Shekaru asirin da suka wuce.

Was ist neu in der neuesten Version 7.0.0

Last updated on Sep 8, 2023

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Yayana Mijina Update anfordern 7.0.0

Von hochgeladen

Lasha Mikeladze

Erforderliche Android-Version

Android 4.4+

Mehr anzeigen

Yayana Mijina Screenshots

Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.