We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Über Littafin Magana Jarice Na 2

Littafin Magana Jarice Na Biyu, Dunqule eine Matsayin Anwendung Don Sauqin Karatu

Littafin magana Jarice littafine wanda Abubakar Imam O.B.E C.O.N, L.L.D (Hon.) N.N.M.C ya Rubuta: Ein Haifi Alhaji Dr. Abubakar Imam ein shekarar 1911 ein cikin garin kagara sa'an nan tana cikin lardin Kwantagora, yanzu kuwa Jihar Neja. Ya Yi Makaranta ein Katsina Training College kuma ya kama aikin Malanta ein Makarantar ein Katsina einem shekarar 1932.

Ya Rubuta Littatafai Da Dama yayin rayuwarka, wadanda suka Hada dashi Wannan Littafi Na Magana Jarice, Ruwan Bagaja, Da Sauransu.

Magana Jarice Littafine mai dadin Karatu domin ya qunshi labarai masu qayatarwa da Kuma nishadantarwa daki-daki. Wajen qir-qirar Anwendung din nan, munyi iya bakin qoqari wajen ganin CEWA rubutun ya Zama da girma domin Dadin Karatu.

Wannan leuchten Littafi Na Biyu cikin Jerukan Littafan Na Magana Jarice guda Uku, Kuma Wannan littafi Offline-ne, WATO baya buqatar amfani da Mobile Daten wajen bude shi.

Dan haka ayi Karatu lafiya: Ku sauraremu nan gaba akwai wasu littatafan suna ZUWA da izinin Allah.

Domin bayar da shawara ta yadda Zamu inganta Anwendungen dinmu za'a iya neman ta E-Mail-Adresse din mu Dake QASA. Mun gode.

Was ist neu in der neuesten Version 1.2.0.0

Last updated on Jul 19, 2020

updated features and privacy policy

Übersetzung wird geladen...

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

Littafin Magana Jarice Na 2 Update anfordern 1.2.0.0

Von hochgeladen

Moussa Sanoko

Erforderliche Android-Version

Android 4.1+

Mehr anzeigen

Littafin Magana Jarice Na 2 Screenshots

Sprachen
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolgreich abonniert!
Sie haben jetzt APKPure abonniert.
Abonnieren Sie APKPure
Erhalten Sie als der Erste den Zugang zu Vorabversionen, Neuigkeiten und Anleitungen der besten Android-Spiele und -Apps.
Nein, danke
Anmeldung
Erfolg!
Sie sind jetzt unseren Newsletter abonniert.