FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI


10.0
1.0 von ABUBAKAR SADIK SALIHU
May 17, 2017

Über FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI

Fassara Littafin Kawa: idi, Littafin Tauhidi, WATO Kadaita Allah.

Godiya ta tabbata ga Allah Madaukakin Tsarki, Tsira da Amincin Allah su kara tabbata ga fiyayyen halitta Annabi Mohammed (SAW) bayan haka, Wannan littafi ne da yake bayani a kan Tauhidi a addinin Musulunci cikin harshen Hausaisch, domin amfanin Musulmi kasancewar Wannan hanya mafi Sauki wajen yada Sako a cikin fadin Duniya ga miliyoyin mutane, sabanin tsohuwar hanya ta buga littafi a rarraba shi, da Fatan za'a samu Wani wanda zai dauki nauyin Wannan aiki a matsayin Sadakatul Jariya domin cigaba da gudanar da Wannan aiki na alkhairi ta yadda wata rana zai zamanto akwai tarin littattafai masu yawa cikin harshen Hausa.

Zusätzliche APP Informationen

Aktuelle Version

1.0

Von hochgeladen

J-Akkapnan Sirilak

Erforderliche Android-Version

Android 3.0+

Available on

Bericht

Als unangemessen kennzeichnen

Mehr anzeigen

Use APKPure App

Get FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI old version APK for Android

Download

Use APKPure App

Get FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI old version APK for Android

Download

FASSARAR LITTAFIN KAWA-IDI Alternative

Erhalte mehr von ABUBAKAR SADIK SALIHU

Entdecken