We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

关于Hausa TVs & Shows

Sauko da Manhajar tashoshin Hausa na Bidiyo don samun labarai da nishadantuwa。

Wanna Manhaja ya kawo muku manya manyan gidajen talabijin na Hausa da muke dasu a kasar Hausa, kama daga wanka suke watsa shirye shiryen su ta yanar gizo da wanke keyi ta intanet. Manhajar an tsara ta domin ta taimake ku tare da saukaka muku hanyoyin samun labarai cikin sauki da nagarta. Wannan manhaja ta kera sa'a wajen samar da labarai da nishadantarwa, tare da ilmintarwa. ku sauko da ita sannan kuyi amfani da ita kana ku bamu sharhi akan ta, za kuma ku iya bamu shawarrwari wajen da kuke ganin akwai bukatar inganta ta. Gidajen talabijin din sun hada da:

>Arewa24 TV

>BBC Hausa TV

>DW Hausa TV

>Muryar Amurka TV

>HausaTop TV

>Brothers TV

>AWA24 TV

>Adam Zango TV

>Liberty TV

>Oak TV Hausa

...Dama sauransu

Haka zalika manhajar na dauke da Gidajen talabijin masu watsa shirye shiyen musulunci kamar su:

>Manara TV

>Wisal Hausa Tv

>Sunnah TV

>AfrikaTV3

Daga karshe kuma akwai bangaren da ke kawo muku shirye shiyen barkwanci kala kala daga mutane daban daban kamr su:

>Bushkiddo

>Mc Asubaba

>Mc Tagwaye

>Ayatullah Tage

>YNS Skits

>Feedo

...da dai sauransu

Manhajar kyauta ce mukayi ta domin ku, sannan Idan kuna da wata shwara ko suka sai ku tuntube mu ta email da muka gabatar a can kasa. Zaku iya sauko da wasu applications din namu masu nishadantarwa, fadakarwa har ma da wa'azantar wa ta hanyar yin search da "ZaidHBB" a nan store.

Kada ku manta kuyi rating wannan manhaja tare da rubuta review idan kunji dadin wannan app din.

********DISCLAIMER*********

This Application uses youtube data obtained from youtube website. We are not responsible for any incorrect information, the app just connect user with the youtube channels of the above listed channels hence the contents remain the copyright of the respective owners. Feel free to contact us for any complaint using the email provided below. Thank you.

最新版本1.2更新日志

Last updated on 2020年08月10日

*Bug Fixed

翻译中...

更多应用信息

最新版本

请求 Hausa TVs & Shows 更新 1.2

上传者

Lwin Zaw

系统要求

Android 4.1+

更多

Hausa TVs & Shows 屏幕截图

语言
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
订阅成功!
您已订阅APKPure。
订阅APKPure
第一时间获取热门安卓游戏应用的首发体验,最新资讯和玩法教程。
不,谢谢
订阅
成功!
您已订阅我们的邮件通知。