Usar o APKPure APP
Obter o APK da versão antiga de Kundin Tarihi Kashi Na Biyu para Android
Wannan Karatun Kundin tarihi ne na Malam Aminu Ibrahim Daurawa um Harshen Hausa
Wannan karatun Malam ibrahim Daurawa ne na kundin tarihi kashi na biyu na Harshen Hausa domin yan uwa
musulmai su saurari malam. A baya nayi makamaicin irin wannan App mai suna kundin Tarihi offline, wannan shine
kashi na biyun sa. Kundin tarihi yahada da kissoshi da sauran jawabi wanda suka shafi yaqe yaqe da sauran tarihi
na sahabban manzon Allah da matayensa da yayensa.
Wannan App din kyauta ne yan uwa musulmai, ku daukoshi a store don ku amfana. kundin tarihi karatune wanda
zai sa kwakwalwarka ta himmanci son labarai na tarihi na lokacin mannzon Allah salllal lahu alihi wa sallam.
Kadauki wannan App din na kundin tarihi. akwai sauran abubuwa na musulinci da nayi su abaya kaman karatun
malam jafar da sauran malamai na duniyar muslunchi kaman su sheikh maher, sheikh sudais da sauransu
Allah ya saka da alkairi.
Last updated on Aug 4, 2018
Kundin Tarihi Kashi Na Biyu
Enviado por
Ali Thaer
Requer Android
Android 4.0+
Categoria
Relatório
Kundin Tarihi Kashi Na Biyu
1.0 by SSBASIRKA
Aug 4, 2018