Haruna Uji


1.2 por GangareBoy
Sep 29, 2018 Versões Antigas

Sobre Haruna Uji

wakokin Marigayi Haruna Uji yana aiki OFFLINE ayi sauraro lafiya

Alh. Haruna Uji Hadejia.

Um Haifi Alh. Haruna Uji um Unguwar Gandun sarki dake cikin garin Hadejia, um shekarar (1946). Sunan Mahaifinsa Mallam Ibrahim, Malami ne kuma brilho Limamin Gandun sarki. Sunan Mahaifiyarsa Zainabu Itama mutumiyar Unguwar ce. Anan ya yayi tashi Wayo. Yana kimanin shekara Shida mahaifinsa ya sakashi um makarantar Allo dake Kofar gidansu, uma arma wani Malami da ake kira Mallam Alhaji.

Haruna Uji ya Shafe wajen shekaru uku yana wannan Makaranta um sarki Gandun, daga nan suka tashi da malaminsa zuwa garin Birniwa wanda tomar Gabas da Hadejia, mai nisan quilo mita 45. Sun kwashe shekaru kamar biyu suna Karatu da sauran Almajirai, anan Uji ya samu Karatu mai dama.

Bayan nan suka bar Birniwa suka Dawo Hadejia suka ci gaba da Karatu um sarki Gandun. Wannan yasa ya samu Karatu mai dama fiye da sauran yara Musamman wadanda suka zauna um gida basu fita wani guri neman Ilmi ba. A Wannan lokaci Mallam Alhaji yakan sa Uji ya kula da yara tare da koya musu Karatu. Haruna Uji ya bar makarantar Allo yana dan shekara goma sha biyu, Bayan ya samu Karatu mai dama.

Hadejia A yau!

Informações Adicionais do Aplicativo

Última versão

1.2

Enviado por

Ãmiñë Hido

Requer Android

Android 4.1+

Relatório

Marcar como inapropriado

Mostrar mais

Usar o APKPure APP

Obter o APK da versão antiga de Haruna Uji para Android

Baixar

Usar o APKPure APP

Obter o APK da versão antiga de Haruna Uji para Android

Baixar

Alternativa de Haruna Uji

Obtenha mais de GangareBoy

Descobrir