Manhajar Finafinan India Hausa
Kalli fassararrun finafinan India hausa daga mafassara da suka hada da Algaita Dubstudio, Sultan Film Factory, Cman Sound Record, Badawa Sound Media, Dan Talaka movie.
Yi kallo kai tsaye ta cikin wayarka. Kalli Finafinan Mazga, Sambada, Suburbuda, Barkwanci da dai sauransu.
Fassararrun finafinai a cikin harshen Hausa.