Use APKPure App
Get Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 old version APK for Android
Saurari Wa'azin Karatun بوكو غ Marigayi الشيخ جعفر محمود آدم.
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
Wannan application mai suna Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Karatun Boko da Gyara Halayya، da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus track (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din، ku dai ku sauko da shi ku saurara. الله يا بدار دامار أمفاني دا أبيندا زا سورة أمين.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "مراجعة" sannana kuyi "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.
Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa، ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.
Last updated on 04/08/2020
Bug Fixed
محمل
Perla Magaly Chan
Android متطلبات النظام
Android 4.1+
الإبلاغ
Karatun Boko-Sheikh Jafar Mp3
1.3 by ZaidHBB
04/08/2020