Use APKPure App
Get Aure Nake So-Sheikh Guruntum old version APK for Android
Saurari Wa'azin Guruntum Akan "Aure Nake So" da ma wasu wa'azin.
السلام عليكم يا yan uwa Musulmi،
Wannan application mai suna "Aure Nake So-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan Aure Nake So (Mata)، Hattara Mata، Illar Zina a cikin Al'umma، Ka tuna da ranar karshe da sauran su.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin، da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. الله يا بدار دامار أمفاني دا أبيندا زا سورة أمين.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "مراجعة" sannana kuyi "rating" din application din، hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.
Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa، Ilmintarwa، Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.
Last updated on 14/08/2020
*Bug Fixed
محمل
Akash Kumar Sharma
Android متطلبات النظام
Android 4.1+
الإبلاغ
Aure Nake So-Sheikh Guruntum M
1.2 by ZaidHBB
14/08/2020