We use cookies and other technologies on this website to enhance your user experience.
By clicking any link on this page you are giving your consent to our Privacy Policy and Cookies Policy.

Over Koyon Soyayya

Koyar Da Soyayya Ga Wanda Basu Iya Ko Basu Taba Yin Soyayya Ba Cikin Sauki

Wannan manhaja ta kunshi cikakken bayani akan yadda zaku koyi soyayya da yadda zaku tunkari kowace irin budurwa.

Akwai kalaman soyayya masu zafi wanda zasu taimaka sosai wajen bunsa soyayya wanda zata iya kai ga aure.

Daga cikin abubuwan da wannaan manhaja ta kunsa sun hadar da:

1. Abinda Zakayi A Farkon Haduwa Da Budurwa.

2. Yadda Zaku Sace Zuciyar Budurwa

3. Abubuwan Tattaunawa Idan Ana Tare Da Budurwa

4. Abubuwan Daya Kamata Kayi Lokacin Fara Soyayya Da Budurwa

5. Yadda Zaka Koyi Doguwar Hira Da Budurwa

6. Idan Kana Rasa Abinda Zakace Lokacin Da Kake Hira Da Budurwa

7. Yadda Ake Chatten met Da Budurwa

8. Yadda Ake Jawo Hankalin Budurwa

9. Alamomin Mace Tana Sonka

10. Alamomin Da Zasu Nuwa Cewa Mace Bata Sonka

11. Yadda Ake Gane Soyayyar Gaskiya

12. Abubuwan Da Suke Jawo Matsala Da Sabani A Soyayya

13. Yadda zaka tunkari budurwa a karon farko

14. Me zancewa budurwa idan ina sonta

Waddanan sune kadan daga cikin abubuwan da wannan app ya kusa wanda zasu matukar taimaka musamman ga wadanda basu saba da soyayya ba.

Kada ku manta kuyi rate na wannaan app sannan ku zuwa ga yan uwa da abokan arziki don suma su amfana da ilimin dake ciki, mungode.

Wat is er nieuw in de nieuwste versie 10.1

Last updated on Aug 2, 2024

Minor bug fixes and improvements. Install or update to the newest version to check it out!

Vertaling Laden...

Aanvullende APP -informatie

Laatste Versie

Verzoek update van Koyon Soyayya 10.1

Geüpload door

Leo Nardo

Android vereist

Android 4.4+

Available on

Verkrijg Koyon Soyayya via Google Play

Meer Info

Koyon Soyayya Screenshots

Talen
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succesvol ingeschreven!
Je bent nu geabonneerd op APKPure.
Abonneer u op APKPure
Wees de eerste die toegang krijgt tot de vroege release, nieuws en gidsen van de beste Android -games en apps.
Nee bedankt
Aanmelden
Succes!
Je bent nu geabonneerd op onze nieuwsbrief.