Hukuncin Da Za'ayiwa Wanda Ke Wasa Da Sallau
Wannan Manhaja tana kunshe da hukunce hukuncen da za'ayiwa wanda suke wasa ko Kuma bata sallah.
Duk wani mai Wasa da sallah to akwai wani kutunci da Allah ya tanadar Masa a tun kafin yabar duniya har zuwa ranar alkiyama.
* Hukuncin Wasa Da Sallah
* Hukuncin Mai Bata Sallah
* Hukuncin Wanda Ya Mutu Bai iya Sallah ba
* Hukuncin Wanda baya Sallah Akan lokaci